https://hausa.legit.ng/news/1440181-kano-mai-kwacen-waya-ya-halaka-tela-mai-shekaru-30-a-adaidaita-sahu/
Kano: Mai kwacen waya ya halaka tela mai shekaru 30 a adaidaita sahu - Legit.ng
Oct 24, 2021 - Wani mai kwacen waya a jihar Kano ya sokawa matashin tela mai shekaru talatin wuka mai suna Abdullahi Bala da ke karamar hukumar Fagge ta jihar, Daily Trust.