Robuta

https://hausa.legit.ng/news/1608432-bayan-fallasar-kawu-sumaila-gano-albashin-da-sanatoci-ke-lakumewa-duk-wata/ Bayan Fallasar Kawu Sumaila, An gano albashin da Sanatoci Ke Lakumewa Duk Wata - Legit.ng Aug 15, 2024 - Bayanai na ci gaba da samuwa kan albashin da sanatocin Najeriya ke karba duk wata. Bincike ya nuna cewa duk wata ana biyan sanatoci 99 albashin N2bn.