https://hausa.legit.ng/news/1646875-dambarwar-masarauta-gwamnati-ta-aika-sako-ga-makiya-kano/
Dambarwar Masarauta: Gwamnatin Abba Ta Aika Sako ga 'Makiya Kano' - Legit.ng
Mar 25, 2025 - Gwamnatin Kano, karkashin jagorancin Abba Kabr Yusuf ta bayyana takaicin yadda wasu ke kokarin hadda husuma jihar, musamman a kan batun sarauta a jihar.