Robuta

https://hausa.legit.ng/siyasa/1574054-el-rufai-ne-silar-kasancewata-a-kujerar-abbas-ya-fadi-karin-mutum-1-da-ba-zai-manta-da-shi-ba/ El-Rufai Ne Silar Daukaka Ta, Abbas Ya Fadi Karin Mutum 1 da Ba Zai Manta da Shi Ba - Legit.ng Jan 18, 2024 - Kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Abbas Tajudden ya bayyana irin goyon baya da Nasir El-Rufai da Gwamna Uba Sani suka ba shi yayin neman kujerar Majalisar.