https://hausa.legit.ng/1436240-an-fadawa-majalisa-yadda-sojojin-chadi-suke-saida-makamansu-idan-sun-rasa-kudi.html
An fadawa Majalisa Yadda Sojojin Chadi ke saida makamansu araha banza idan sun rasa kudi - Legit.ng
Sep 27, 2021 - Za a ji yadda Sojojin Chadi suke saida makamansu idan sun rasa kudi. Auwal Gambo yace sojojin Chadi suna saida makamansu a kan $20-$30 idan suna neman kudi.