https://hausa.legit.ng/1383101-mun-amince-da-komawar-gwamna-ebonyi-apc-pdp-ba-tayi-mana-hallaci-ba-ohanaeze-ndigbo.html
Mun amince da komawar Gwamna Ebonyi APC, PDP ba tayi mana halacci ba - Ohanaeze Ndigbo - Legit.ng
Nov 12, 2020 - Kungiyar yan kabilar Igbo a gida da waje, Ohanaeze Ndigbo, ta amince da kokarin sauya shekar da gwamnan Ebonyi, David Umahi, keyi daga jam'iyyar PDP zuwa APC.