https://hausa.legit.ng/news/1698368-juyin-mulki-gano-mutane-2-da-suka-fitar-da-makudan-kudi-don-kifar-da-gwamnatin-tinubu/
Bincike Ya Tono Ministan Buhari da Wani Mutum Sun Fitar da Miliyoyi a Kifar da Tinubu - Legit.ng
Feb 24, 2026 - A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaron Najeriya sun yi nasarar gano mutane biyu da suka fi kowa bayar da kudi don kifar da gwamnatin Bola Tinubu.