https://hausa.legit.ng/siyasa/1586116-kaduna-dakatacciyar-shugabar-matan-apc-ta-sake-taso-uba-sani-a-gaba/
Kaduna: Dakatacciyar Shugabar Matan APC Ta Sake Taso Uba Sani a Gaba - Legit.ng
Apr 2, 2024 - Dakatacciyar shugabar matan jam'iyyar APC a jihar Kaduna, Maryam Suleiman, ta fito ta gayawa duniya cewa tana nan kan bakanta kan sukar Gwamna Uba Sani.