https://www.voahausa.com/a/el-rufai-ya-saka-tukwici-mai-tsoka-ga-duk-wanda-ya-fadi-inda-shugaban-nlc-ayuba-wabba-yake/5894807.html
El Rufai Ya Saka Tukwici "Mai Tsoka" Ga Duk Wanda Ya Fadi Inda Shugaban NLC Ayuba Wabba Yake
“Ana neman Ayuba Wabba da wasu shugabannin kungiyar kwadago ta kasa saboda zagon kasa da suke yi wa tattalin arzikin jihar da kuma kassara ayyukan wasu ababen...
ayuba wabbarufaisakamaitsoka