https://hausa.legit.ng/news/1441470-hukuma-hawa-15-muka-amince-ya-gina-amma-ya-wuce-makadi-da-rawa/
Hukuma: Hawa 15 muka amince ya gina, amma ya wuce makadi da rawa - Legit.ng
Nov 2, 2021 - Babban manajan hukumar kula da gine-ginen jihar Legas ta LASBCA, Gbolahan Oki ya bayyana gaskiyar lamari dangane da ruftawar bene mai hawa 21 na jihar Legas.